Shirin Zabe a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-27 04:33 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Za a gudanar da zaben ne a karkashin kulawar Rundunar Wanzar da Zaman Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya MINUSCA, wadda ta ce za ta samar da tallafin kayan aiki da tsaro, a lokacin zaben da ake ganin zai gudana a bana. Zaben da ke zuwa, bayan yin kwaskwarima a kundin tsarin mulki duk da korafin 'yan adawa.
--------------------------------------------------------------------