An fara sakin 'yan adawa a Guinea Bissau
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-27 04:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ofishsin Majalisar Dinkin Duniya mai kula da kare hakkin dan Adam ya yi maraba da matakin sakin mutane shida 'yan adawa na kasar Guinea Bissau da aka kama tun lokacin da sojoji suka kwace madafun ikon kasar da ke yankin yammacin Afirka.
--------------------------------------------------------------------