Chadi ta yi kashedin saka kafar wando guda da RSF

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-28 00:46 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hedikwatar sojojin Chadi ta yi Allah wadai da wani hari da dakarun sa kai na Sudan suka kai a jiya Juma'a a wani gari da ke iyakar kasar, wanda ya yi sanadin mutuwar sojojinta guda biyu tare da raunata wani soji guda.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]