An gudanar da zaben 'yan majalisar kasa a Côte d'Ivoire

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-28 05:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu kada kuri’a sun fito sun kuma yi zabe a Côte d'Ivoire, yayin da masu sa ido ke ganin zaben a matsayin gasa tsakanin jam'iyya mai mulki ta RHDP da babbar jam'iyyar adawa ta PDCI-RDA. Ana dai sa ran jam'iyyar RHDP za ta ci gaba da rike rinjayen kujeru a majalisar mai wakilai 255.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]