Zelensky na shirin sake ganawa da Trump a Florida
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-29 00:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gabanin isar Zelensky Amurka tare da sabbin shawarwaru game da batu mai sarkakakiya kan kasarsa da ke hannun Rasha, shugaba Trump ya ce ba bu wani kari ko ragi da Kiev za ta yi a cikin daftanin muddin ba da izininsa ba.
--------------------------------------------------------------------