Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta gudanar da zaben kasa

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-29 06:17 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu kada kuri'a a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya sun fito a inda suka yi zaben shugaban kasa da ‘yan majalisa da shugabannin kananan hukumomi, yayin da ake sa ran Shugaba Faustin Touadéra zai sake samun nasara a wa'adi na uku.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]