Thailand ta zargi Kambodiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-30 00:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rundunar sojan kasar Thailand ta zargi Kambodiya dakarya sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta da kasashen biyu suka saka hannu a kai, bayan shafe makonni ana kai ruwa rana tsakanin kasashen.
--------------------------------------------------------------------