Mutuwar bakin haure a yunkurin shiga Spain
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-30 00:41 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Fiye da bakin haure 3,000 suka hakala a kokarin shiga kasar Spain a wannan shekara ta 2025 da ke karewa. Wani rahoton kungiyar kula da 'yan gudun hijira ta Spain, ta fitar a wannan Litinin ya nunar da cewa alkaluman sun ragu daga na shekarar da ta gabata ta 2024.
--------------------------------------------------------------------