An fara tankade da rerewa a gasar AFCON

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-30 02:02 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shahararren dan wasan kwallon kafar nan da a yanzu yake taka leda a kungiyar Al-Nassr ta Saudiyya Cristiano Ronaldo, ya sake jaddada aniyarsa ta zura kwallaye 1000 kafin ya yi ritaya. Ronaldo ya bayyana cewa kaunar da yake yi wa wasan kwallon kafa na nan daram duk da cewa ya san akwai wahala, amma yana da kwarin gwiwar cimma burinsa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]