Gwamnan babban bankin Iran ya ajiye aiki
Story summaryGwamnan babban bankin kasar Iran ya ajiye aiki saboda zanga-zangar da ta barke a sassan kasar sakamakon faduwar darajar kudin kasar, idan aka kwatanta da dalar Amurka.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.