Saudi Arebiya ta kai harin bama-bamai birnin Mukalla a Yemen

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-30 19:56 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Saudi Arebiya ta kai harin bama-bamai a birnin Mukalla, mai gabar ruwa na kasar Yemen a ranar Talata, wanda ta ce 'yan aware na kasar ne ke jigilar tarin makamai da suka jibge, bayan samun tallafi daga Hadaddiyar Daular Larabawa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]