Gasar kwallon kafar fursinoni 'yan Afirka a Maroko
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 00:56 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kimanin fursinoni 150 daga kasashen Afirka da ke zaman jarum a kasar Maroko, wacce a yanzu haka take daukar bakuncin gasar neman cin kofin nahiyar Afirka ne, ke buga tasu gasar a gidajen yari guda 8 dake fadin kasar,wadanda aka samar da filayen wasannin da za su iya daukar yan kallo daga wajen gidajen yarin kimanin dari biyar.
--------------------------------------------------------------------