Tattaunwar Amurka da Isra'ila kan Gabas ta Tsakiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 01:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Amurka Donald Trump ya baiyana cewa za a bai wa Kungiyar Hamas wani gajeren lokaci, domin ta ajiye makatanta, kafin a shiga zango na biyu, na shirin zaman lafiya a Gaza da Trump yake jagoranta. Shugaban ya furta haka ne a gidan hutawarsa na Mara-Lago da ke jihar Florida, bayan wata ganawa da ya yi da Firaminista Benjamin Netanjahu na Isra'ila.
--------------------------------------------------------------------