Wa'adin ajiye makamai a Ghana
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 02:09 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ma'aikatar Cikin Gida ta sake kira ga jama'a su yi amfani da lokacin afuwar makamai domin miƙa dukkan makamai ba bisa ka’ida ba kafin wa’adin ya ƙare a 15 ga Janairu, 2026. A cewarta, duk wanda ya miƙa makami a wannan lokaci ba zai fuskanci tuhuma ko hukunci ba.
--------------------------------------------------------------------