Malami ya fara zaman wakafi a gidan Kurkuku
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 04:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ce ta gurfanar da tsohon ministan shari'a na Najeriya Abubakar Malami kan laifuffuka 15 na zargin boye kudin da ta yi zargin ya same su ne ta hanyar haram na cin hanci da rashawa.
--------------------------------------------------------------------