Daliban Iran na zanga-zanga kan karyewar darajar kudin kasar
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 18:49 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kamfanin dillancin labaran Iran ya rawaito cewa zanga-zangar daliban ta shafi wasu manyan jami'o'i hudu a birnin Tehran da tsakiyar birnin Isfahan har ma da wasu tsangayun jami'ar ta Isfahan a biranen Yazd da Zanjan.
--------------------------------------------------------------------