Doumbouya da ya yi juyin mulki a Guinea ya lashe zabe
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-31 19:34 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumar zaben kasar ta bayyana Doumbouya a matsayin wanda ya samu nasara da kashi 86.71 bisa 100 na yawan kuri'un da aka kada. Doumbouya wanda ya kwace ragamar shugabancin kasar ta hanyar juyin mulki a 2021, bayan hambarar da gwamnatin Alpha Conde, ya rikide zuwa farar hula domin ci gaba da jan ragamar kasar a wani salo na dimukuradiyya mai kama da kama karya.
--------------------------------------------------------------------