Mali da Burkina Faso sun haramtawa Amurkawa shiga kasashensu
Story summaryMali da Burkina Faso sun sanar da haramtawa Amurkawa izinin shiga kasashensu wato biza, a matsayin ramuwar gayya kan matakin da shugaba Donald Trump na Amurka ya dauka a kansu.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.