Najeriya: Talaka na da ta cewa kan dokar haraji?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-01 03:06 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dagewar da shugaban na Nigeria Bola Ahmed Tinubu ya yi kan aiwatar da dokar harajin duk da cewar al'ummar da suka zabe shi ba sa so, na ci gaba da tayar da kura a kasar ganin halin da al'ummar ke ciki na matsin tattalin arziki duk da shugaban kasar ya ce za su yi kyakkyawan amfani da kudin harajin.
--------------------------------------------------------------------