Shugaban Iran ya alkawarta warware kalubalen da ta shiga

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-01 05:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian, ya yi kira ga 'yan kasar da su nuna hadin kai da kishin kasa, maimakon zanga-zangar kin jinin gwamnatinsa da matasa suka shiga rana ta hudu suna gudanarwa, yana mai alkawarin daukar matakan saisaita al'amura, bayan mummunar tabarbarewar arzikin kasa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]