An yi bukukuwan shiga sabuwar shekarar 2026
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-01 19:32 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe, Australia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hotuna da bidiyon bubukuwan shiga sabuwar shekarar sun dauki hankali matuka, kama daga birnin Sydney na Australia da Paris na Faransa da New York na Amurka har ma da birnin Berlin na Jamus, miliyoyin mutane sun yi dafifi a tituna da misalin karfe 12 na dare wanda ke alamta cewa an shiga sabuwar shekara ta 2026.
--------------------------------------------------------------------