Isra’ila za ta dakatar da kungiyoyin agajin jinkai a Gaza

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-01 20:14 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, World News
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Matakin Tel Aviv zai shafi kungiyoyi da hukumomin bada agajin jinkai akalla 37 ciki har da Doctors Without Borders (MSF), kungiyar da ke tallafawa yan gudun hijira ta Norway da World Vision International har ma da CARE da kuma Oxfam. Gwamnatin Isra’ila ta ce za ta fara aiwatar da shirin dakatar da kungiyoyin da ke gudanar da ayyukan agajin jinkan a wannan shekara ta 2026.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]