'Yan bindiga sun yi ajalin mutane a Filato da Kebbi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-02 01:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
'Yan bindigar sun shiga kauyen Bum na karamar hukumar Jos ta Kudu dauke da muggan makamai, inda suka yi ta harbin kan mai uwa da wabi a cikin dare.
--------------------------------------------------------------------