Wuta ta kashe mutane 40 a Switzerland a sabuwar shekara 2026
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-02 05:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kimanin mutane 40 ake fargabar mutuwarsu tare da jikkatar wasu 100, sanadiyyar tashin wuta a wurin shakatawa na Crans-Montana da ke kasar Switzerland, a daidai lokacin da ake tsaka da bikin murnar shiga sabuwar shekara ta 2026.
--------------------------------------------------------------------