Kotu ta ki sauya hukuncin Bolsonaro daga kurkuku zuwa talala
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-02 06:01 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kotun kolin Brazil ta ki amincewa da bukatar tsohon shugaban kasar Jair Bolsonaro, na mayar da hukuncin daurin shekaru 27 a kurkuku zuwa daurin talala a gidansa, bayan samunsa da laifin kitsa juyin mulki.
--------------------------------------------------------------------