Amurka ta gargadi China kan yi wa Taiwan barazanar soji
Story summaryKakakin ma'aikatar harkakin wajen Amurka Tommy Pigott ya fitar da sanarwa a ranar Alhamis, wadda a cikinta Washington ta yi kiran Beijing da ta kai zuciya nesa tare da dakatar da barazanar soji da take yi wa Taiwan.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.