Rage shiga Turai ba kan ka'ida ba a Najeriya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-02 22:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahoton da kungiyoyin NACTAL da Save the Child Initiative da NAPTIP da kuma Life Helpers Initiative, masu fafautukar yaki da kuma wayar da kai ga kaucewa tarkon masu safarar mutane galibi matasa zuwa Turai ta barauniyar hanya na cewa, kwalliya ta fara biyan kudin sabulu.
--------------------------------------------------------------------