Jamus: Yawan masu aiki ba su karu ba a shekarar 2025
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 02:58 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A karon farko tun bayan barkewar cutar Corona, adadin ma'aikata a Jamus ya gaza karuwa a shekarar da ta gabata, kamar yadda alkaluman hukuma suka nuna.
--------------------------------------------------------------------