Nijar: Ta ina za a samar da kasafin kudi?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 02:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Taron dai ya gudana ne karkashin jagorancin shugaban mulkin soja na Jamhuriyar ta Nijar Janar Abdourahamane Tiani kan daftarin dokar kasafin kudin na bana, wanda aka tsara a kan hasashen tsarin bunkasa tattalin arziki da kasar ta yi, daga shekara ta 2026 zuwa 2028 daidai da sauye-sauyen da gwamnatin ta samar a cikin tsarinta na sabuwar tafiyar kasa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]