Tasirin Rasha a Afirka cikin Jaridun Jamus
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 00:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Die Zeit ta yi sharhinta ne a kan dangantakar Rasha da Afirka mai taken "Dabarar Putin a Leonardville", inda ta ce Rasha na son kasashen Afirka su dogara da fasahar nukiliyarta. Kuma ta bayyana cewar Moscow ta yi nisa, wajen aiwatar da wannan manufa a kasar Namibiya.
--------------------------------------------------------------------