Rikicin gwamnan Bauchi da Wike yayi kamari
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 04:42 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun bayan zargin gwamnan Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad da hannu a ta'addanci da tsagin Nyesom Wike ya yi, rigimar ta kuma kara farraka jam'iyyar PDP a jihar. A yanzu an samu bangaren Wikeda suka ayyana kansu a matsayin shugabannin jam'iyyar, har ma sunbayar da wa'adi ga sanannun jagororin PDP a jihar karkashin jagorancin Alhaji Sama'ila Burga da su tattara nasu ya nasu su bar sakatariyar jam'iyyar cikin kankanin lokaci.
--------------------------------------------------------------------