Dologuele ya yi ikirarin lashe zaben Afirka ta Tsakiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 05:31 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan ya zo na biyu a zaben 2016 da na 2021, wanda dukkansu ake zargin tafka magudi, da shugaba Faustin-Archange Touadera ya lashe, Dologuele ya dage kan cewa ya hana shugaban kasar da ke kan mulki wa'adi na uku a zaben da aka gudanar a ranar 28 ga Disamba.
--------------------------------------------------------------------