Najeriya: An tuhumi direban Anthony da tukin ganganci
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-03 05:26 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An kuma tuhumi Adeniyi Mobolaji Kayode, mai shekaru 46, da laifin tuki ba tare da ingantaccen lasisin tuki ba, wanda ya haifar da rauni ga jiki da asarar dukiya, in ji mai magana da yawun 'yan sanda a jihar Ogun, Oluseyi Babaseyi.
--------------------------------------------------------------------