'Yan awaren Yemen sun ayyana sabon kundin tsarin mulkinsu
Story summary'Yan awaren Yemen da ke ikirarin ballewa daga kasar, sun ayyana sabon kundin tsarin mulkin kudancin kasar, a daidai lokacin da zaman tankiya ke kara zafafa tsakanin Saudi Arebiya da Hadaddiyar Daular Larabawa, wadanda ke zama kasashe mafiya karfi a yankin Gulf.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.