Amurka ta kama shugaban Venezuela Nicolás Maduro
Story summaryShugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cafke shugaban Venezuela Nicolás Maduro, bayan hare-haren jiragen sama da sojojin Amurka suka kai Caracas babban birnin kasar da safiyar wannan rana ta Asabar.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.