Jagoran addini a Iran ya gargadi masu zanga-zangar adawa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-04 00:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jagoran addini a kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei, ya bukaci masu zanga-zangar adawa da gwamnati su dakatar da boren, sakamakon yadda adadin mutanen da suka mutu ya kai 10.
--------------------------------------------------------------------