AFCON: Maroko na fuskantar matsin lamba na lallasa Tanzaniya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-04 05:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Regragui ya ce idan Maroko ta yi rashin nasara ko kuma ta sha da kyar daga hannun Tanzaniya, zai kasance abin kunya ga kasar, kasancewar ita ce mai masaukin baki.
--------------------------------------------------------------------