Amurka za ta dau ragamar kula da man fetur na Venezuela

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-04 05:35 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A jawabin da ya gabatar ta kafar talabijin, Trump ya ce Maduro da mai dakinsa za su fuskanci shari'a a Amurka. Kuma Amurka ce za ta ci gaba da kula da albarkatun man fetur din kasar baki daya. A karon farko tun bayan hambarar da gwamnatinsa, Trump ya wallafa hoton Nicolas Maduro, idonsa rufe da bakin kyalle, sanye da ankwa a hannunsa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]