An fara yi wa Maduro tambayoyin tuhuma a Amurka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-04 18:00 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jami'an tsaron Amurka sun kai hambararren shugaban Venezuela Nicolas Maduro gidan yarin New York a wannan Lahadi, kamar yadda shugaba Donald Trump ya umarta, bayan dirar mikiyar da dakarun sojin saman kasar suka yi a birnin Caracas ranar Asabar, inda suka kamo Maduro da mai dakinsa.
--------------------------------------------------------------------