Kifewar kwale-kwale a Najeriya ta halaka mutane kusan 30
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-04 23:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani mummunan hatsarin kwale-kwale da ya faru a jihar Yoben Najeriya, ya janyo asarar rayukan mutane 26 dukkansu matasa, yayin da kuma ake ci gaba da zabarin wasu 14 da ba a kai ga gano inda suke ba.
--------------------------------------------------------------------