Sojojin Venezuela sun bukaci gaggauta sakin Maduro
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-05 06:09 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan Tsaron Venezuela Janar Vladimir Padrino, ya bayyana cewa an halaka galibin sojojin da ke kula da lafiyar Shugaba Nicolas Maduro da gwamnatin Donald Trump ta kutsa cikin kasar ta cafke shi tare da tsare shi a Amurka.
--------------------------------------------------------------------