Kamaru ta haye mataki na gaba a gasar AFCON
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-06 02:01 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A gasar kwallon kafa ta kasashen Afirka da ke gudana a Maroko, an yi wasanni hudu na zagaye na biyu, inda a jiya Lahadi da kyar Maroko mai masaukin baki ta yi nasara doke Tanzaniya da ci daya mai ban haushi. Hasali ma dai, Maroko ta fuskanci turjiya daga Tanzaniya a mintuna 60 na farkon wasan, kafin ta dogara kan zakakurin dan wasanta Brahim Diaz wajen zura kwallo a minti na 64, lamarin da ya ce ta daga tarnakin abokiyar
--------------------------------------------------------------------