Maduro ya gurfana kotu a New York
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-06 00:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Financial Markets, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wannan ce bayyanarsa ta farko a gaban kotu, bayan garkuwa da shi a birnin Caracas a wani farmakin da dakarun Amurka suka kai a ranar hudu ga watan Janairun 2026, wanda ya share fagen shirin Washington na mamaye kasar mai arzikin man fetur.
--------------------------------------------------------------------