Jagorar adawar Venezuela na shirin komawa gida
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-06 18:31 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jagorar adawar Venezuela Maria Corina Machado wadda ta lashe kyautar Nobel ta 2025 ta sanar da cewa tana shirin komawa kasarta nan ba da jimawa ba, kwanaki biyu bayan da Amurka ta kama shugaban kasar Nicolas Maduru a wani gagarumin farmakin soji.
--------------------------------------------------------------------