Ukraine da kawayenta na taro a Paris kan tsaronta bayan yaki
Story summaryBisa shirin Donald Trump na shiga tsakani don kawo karshen yaki da Rasha ne kasashen Turai da ke dasawa da Ukraine ke taro da wakilan Amurka a birnin Paris domin tattauna batun tabbatar da tsaro a Ukraine.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.