Touadera ya lashe zaben Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-06 18:53 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba mai ci a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra, ya yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben kasar da aka gudanar a karshen Disamban 2025, inda ya samu kashi 76,15% na kuri'un da aka kada, lamarin da zai ba shi damar zarcewa da mulki a karo na uku.
--------------------------------------------------------------------