Yaki da zaizayar kasa ta dashen bishiyoyi a Kwango
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-06 22:41 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, China
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bertin Mbuya, ya dasa damba na kare muhalli na yaki da barazanar sauyin yanayi, shekaru bakwai matashin ke jagoraantar wani shiri mai sunaa Chinese Maboo Green Wall, shirin daddasa bishiyoyin gora a wajen Kinshasa babban birnin kasar Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango. Bishiyun na hana zaizayar kasa da yiwuwar kare gidaje daga ruftawa, kamar yadda madugun tafiyar Bertin Mbuya ke cewa.
--------------------------------------------------------------------