Amurka ta nuna alamun sa ido kan tsagaita wuta a Ukraine
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-07 04:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe, Ukraine/Russia, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugabannin Turai da ke dasawa da Ukraine sun hadu da wakilan Amurka a birnin Paris don tattauna makomar tsaron kasar. Tuni ma daftarin sanarwar hadin gwiwa ya ce Amurka na shirye wajen jagorantar sa ido da kuma tabbatar da tsagaita wuta a Ukraine idan aka cimma yarjejeniyar zaman lafiya da Rasha.
--------------------------------------------------------------------