'Yan Iran 35 sun mutu a zanga-zanga kan matsalar arziki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-07 04:34 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu zanga-zangar da suka fusata game da matsalar tattalin arziki da Iran ke fuskanta sun yi zaman dirshan a wani yanki na hada-hadar kasuwanci a babban birnin Tehran. Amma jami'an tsaro sun harba hayaki mai sa hawaye don tarwatsa su, lamarin da ya tilasta rufe babbar kasuwar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]