Trump ya ce zai karbi ganga miliyan 50 na mai daga Venezuela

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-07 17:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada cewa gwamnatin rikon kwarya ta Venezuela za ta mika gangan mai tsakanin miliyan 30 zuwa miliyan 50 na da ke karkashin takunkumi ga Amurka, a wani mataki da ya ce zai amfani kasashen biyu.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]